Maganin Karin Girma da Kaurin azzakari



Maganin karin girman mazakuta tsawo da kauri da kuma hana saurin kawowa a lokacin saduwa

Duk wanda yake bukatar maganin karfin Azzakari sha yanzu magani yanzu ga wannan fa’ida, ya jarraba ta insha Allah duk kalar jinin ka zata yi maka amfani.


Kuma tana hana saurin inzali da wuri tana magance sanyi tana wanke mara da kuma kara sha’awa.


Abubuwan da zaku nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.


1- Garin kusdulhindi original


2- Garin Kaninfari


3- Garin Citta


Za’a sanya chokali 5 na kaninfari chokali 7 Citta chokali 1, za’a hade waje daya sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara a sha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzari.

Cikin kankanin lokaci yake fara aiki, amma kada a sha sai anci abinci.

Kamar yadda kuka sani akwai maza da dama da suke fama da karancin girman gaba da rashin tsawo da kauri, wanda wannan matsalar take ci musu tuwo a kwarya.

Bayan haka sai suyi ta neman hanyar da zasu rabu da wannan matsalar amma basu hakan ya gagara, to a yau mun kawo muku wani sahihin ingancaccan maganin karin girman Azzakari tsawo da kuma kauri.


Abubuwan da za’a nema domin hada wannan sahihin ingancaccan maganin sune kamar haka.


1: Albasa babba guda daya.


2: Tafarnuwa gusa hudu zuwa biyar.


4: Ruwa karamin kofi.


Idan an nemo wadannan abubuwan ga yadda zaku hada su cikin sauki ba tare da kun sha wahala ba.


Za’a markade albasa da tafarnuwa waje daya da ruwa karamin kofi, bayan nan sai a zuba zuma a ciki a gauraye su sosai.


Bayan an gama hade su, za’a rika shan babban chokali 2 da safe 2 da daddare tsawon wata daya idan kana so kaga sakamako me kyau.


Kuma yana karawa Azzakari karfi da hana saurin kawowa da kara ruwan maniyi.


Allah yasa mudace.

Post a Comment

0 Comments